<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Mun Gode Maka Yesu Ɗan Uba Maƙaunacimmu LW485</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mun gode maka Yesu
 Ɗan Uba maƙaunacimmu,
 Don kana ta lura da mu ƃatattu na duniya.

[V2]
 KORUS
 Yabo ya tabbata. ya tabbata ga Yesu.
 Yesu, Yesu sunanka da daɗi,
 Karƃi roƙon bayinka
 Domin su sami tsira.

[V3]
 2) A cikin yaƙin nan
 Muna da su abokan gaba.
 Kai ne za ka taimakemu har mu ci magabta.
 Korus

[V4]
 3) Ko mun mutu a yaƙin nan
 La karƃi rayukanmu.
 Ba don ayukanmu ba, domin mu kasassu ne.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>485</hymn_number>
</song>